hotuna keffi:- hawan daushen sarkin keffi tare da mukarrabansa

Wasu daga cikin hotunan Hawan daushen mai martaba sarkin keffi , shehu cindo yamusa |||

Bayanin gaskiya dai aduk sanda ake hawan daushe ba'ataba yin hawan daya kai wannan tsaruwa da birge mutane ba

Domin kuwa wannan karan har wayaanda basu taba fita ba toh sun fito, irinsu fulanin keffi, da sauransu hakanan hawan daushen yazo daidai ga sababbin mukaman da mai martaba sarkin keffi ya bayar a fadansa
sai de kash hawan daushen bai kammala ba sakamakon Ruwan saman daya barke tamkar da bakin kwarya,

daga:- keffians News Teller
Created at

This post has no comments - be the first one!