keffi:- Nadin Sarauta A Fadar Maimartaba Sarkin Keffi Dr Shehu Muh'd Yamusa |||

Nadin Sarauta A Fadar Maimartaba Sarkin Keffi Dr Shehu Muh'd Yamusa |||, Ya Nada Sarautu Guda Hudu Kamar Haka....
Dr Abdullahi Adamu
A Matsayin
Turaki Kefffi "
Hon Ahmad Aliyu Wadada
A Matsayin
Sarkin Yakin Keffi "
Muhammad Ahmad Iyechi
A Matsayin
Dan Majen Keffi "
Yahaya Ahmad Kana
A Matsayin
Jarman Keffi
Allah Yatayasu Riko
Created at

This post has no comments - be the first one!