Snack's 1967
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: LABARAI

labarai:- Hatsari ya rutsa da wasu matafiya 11, sun riga mu gidan gaskiya

labarai:- Hatsari ya rutsa da wasu matafiya 11, sun riga mu gidan gaskiya
- Kwana ya karewa wasu matafiya yayin tafiya don bikin Sallah - Matafiyan suna kan hanyarsu ne ta Yuhuri zuwa Kontagora - Bayan wadanda suka rasu, karin wasu sun jikkata an mika su asibiti A kalla mutane goma sha daya ne suka rasu bisa wani hadarin mota da ya rutsa da su akan hanyarsu ta Yuhuri zuwa Kontagora dake jihar Niger. Shugaban jami'an kiyaye hadura na yankin Kontagora Abdullahi Umar, ya tabbatarwa da menama labarai faruwar lamarin a jiya Laraba. Tsautsayin Sallah: Hadari ya rutsa da wasu mutane 11, sun riga mu gidan gaskiya Ya kuma kara da cewa mutane 16 sun samu rauni, wanda yanzu haka suna babban asibitn garin Kontagora domin cigaba da karbar magani. KU KARANTA: Aiyuka 4 da Buhari bai taba sanya mana baki ciki ba - Fashola Jami’in ya shaidawa manema labarai cewa wata mota kirar Toyota ce tayi taho-mu-gamu da wata motar haya ta fasinjoji. Umar ya gargadi masu abin hawa akan tukin ganganci da kuma gudun-wuce-sa'a. Mutanen da lamarin ya rutsa da su dai an tabbatar da cewa sun taso ne daga garin Kontagora zuwa garin Yauri dake jihar Kebbi domin yin bikin sallah Babba.
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this