XtGem Forum catalog
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: VIDEOS

videos:- Kalli sabon bidiyon wakar "Ba zama" wanda mawaki lilin baba yayi da Umar M.Shereef

videos:- Kalli sabon bidiyon wakar
Mawaki mai tashe Lilin baba ya fitar da bidiyon wakar shi wanda yayi da mawaki mai tauraro Umar M.Shereef mai taken "Ba zama". Mawakin ya saki bididyon mai kayatarwa kuma mai dauke da darasi bayan watanni da fitar da sautinta. Wakar tana dauke da darasi a kan yadda matasa zasu tashi tsayin daka wajen neman halaliyar su ba tare da yin zaman kashe wando. Fancy ya bada umarnin bidiyo wanda aka shirya a arewacin Nijeriya. Wakar tana daya daga cikin wakokin album dinsa mai taken "Sabon Labari" na mawakin wanda ke shugabantar kamfanin Northeast records. download the video here
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this