K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: LABARAI

labarai:- Gwamna Nasir El-rufai ya samu sarauta yayin bikin sallah

labarai:- Gwamna Nasir El-rufai ya samu sarauta yayin bikin sallah
Gwamnan jihar Kaduna Mallam Nasir El-rufai ya samu sabon sarautar daga masautar karamar hukumar Jama'a dake jihar. An nada shi da sarautar "Garkuwan talakawa" ranar bikin babban sallah ranar 21 ga watan Agusta. Gwamnan ya samu sarautar daga mai martaba sarkin Jama'a Alhaji Muhammed Isa Muhammed jim kadan bayan kammala sallar idi. Jagoran jihar Kaduna ya gudanar da sallar idin babban sallah a garin Kafanchan na karamar hukumar tare da taya al'ummar garin yin hawan sallah. Gwamna Abdullahi Umar Ganduje ya samu sarauta a kudancin Nijeriya Sarautar tashi ya biyo bayan wanda takwaransa na jihar Kano ya samu a kudancin Nijeriya. Gwamnan Abdullahi Umar Ganduje ya samu sarautar Agu Na Eche Mba 1 of Ndigbo wato zaki mai kare hakkin kabilar ibo daga shugaban sarakunan jihar Abia da yan kudu maso gabas Mai martaba Eze Eberechi Dick. An gudanar da bikin nadin sarautar a fadar sarkin dake Abia ranar alhamis 16 ga watan Agusta. Sarkin Kano Mai martaba Alhaji Muhammad Sanusi na biyu tare da tawagar ma'aikatan gwamnatin jihar Kano da manyan yan siyasar jihar Kano sun halarci bikin nadin sarautar.
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this

 
Disneyland 1972 Love the old s