Teya Salat
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: ANDROID, WAYA

waya:- Yadda Ake Tweak Da kuma Yadda Ake Gyara Android Da Take Nuna {Invalid Imei}

waya:- Yadda Ake Tweak Da kuma Yadda Ake Gyara Android Da Take Nuna {Invalid Imei}
Abisa yawan tambayoyin da mutane suke yimin akan minene tweak kokuma suce ya ake canja imel na wayar android a samu mb masu yawa to

Alhamdulillahi yanzu kam gaskiya mafi yawan cheats da suke fitowa zakaji sai anyi tweaking sannan a samu damar more garabasar zakana ganin ance yadda zaka samu 5gb amma kuma

sai anyi tweak sannan a samu to ganin hakane naga ya dace na koya muku yadda zaku iya canja imel dinku domin idan wani cheat ya fito na canja imel kunga kawai

kowa saide ya canja shima ya samu saboda haka ga abin da tweak yake nufi sabo da yaka mata asanshi kafin akoyi yadda ake yinsa:- *** MA'ANAR TWEAKING DA AMFANIN SA ***
kalmar tweak tana nufin canzawa, ma'ana kana iya canza imei-number ta wayar ka, ka sanya wadda kake so,

misali idan kana da gionee p2,p3 ko p4 kana iya canza imei-number dinta zuwa na blackberry z10 ko na tecno ko na infinix, suma haka zaka iya canjasu.wannan shine tweak

Kadan daga cikin amfanin sa, misali infinix hot tana zuwa da kyautar 500mb daga etisalat idan ka tura sakon data zuwa 8186 . to idan kana da android sai ka sa mata imei-number din infinix hot din kaima za ka samu 500mb din idan ka tura data zuwa 8186 Amma sai kayi tweak din imei-number din saboda sau guda suke bayarwa. Ka ga kana iya yin tweak din iya adadin da kaso.

Idan kanaso ka gano imei-number din wayar ka saika danna

*#06#



GA YADDA AKE TWEAKING DIN DA KUMA YADDA ZAKA MAGANCE MATSALAR Invalid Imei

SANNAN SANIN KANKU NE YANZU ANA YAWAN SAMUN MATSALOLI YAYIN DA AKAMA WAYA RESTORE KO KUMA DA KANTA ZAKA GA TANA NUNA MAKA [Invalid Imei}

To Alhamdulillah a yanzu sai ka karanta wannan darasi da kyau domin ka gyara wannan matsalar

da farko ga applications din kuyi download Download EngineerModeMTK here

idan wannan beyi maka ba sai kayi seach a playstore in kayi Installing dinsa sai kayi OPEN dinsa kawai, kana budeshi Zakaga ya nuna maka:
1 – ANDROID SETTINGS
2– MTK SETTINGS :

To sai kahau kan na biyun wato MTK SETTINGS, kana shiga zakaga abubuwa dayawa to anan sai kahau kan

== >>CDS INFORMATION: Kana gani sai kahau kansa, kana shiga CDS INFORMATIONS to anan zakaga again abubuwa dayawa sai kahau kan

==>RADIO INFORMATIONS: To idan Kashiga Radio Information din anan ne zaka za6i SIM din da zakayi dashi, zakaga:

– PHONE 1 – PHONE 2 To sai kaxabi a wanne Sim layin yake, kana za6a Phone 1 ko Phone 2 zai kawoka wani waje inda anan ne zakaga ainihin IMEI dinka dama sauran tarkace na bayanin layinka:

Kana ganin haka sai kaduba daga saman wajen zakaga AT+ To anan ne zakasa wasu abubuwa da xanbaka yanzu, kuma abubuwan kowanne SIM nasa daban ne,

misali idan a PHONE 1 zakayi to abubuwansa daban ne hakama idan a PHONE 2 zakayi abubuwansa daban ne,

kuma abubuwan sune zakasa agaban wannan ALT+ din. Ga abubuwan na kowanne SIM: – PHONE 1: EGMR=1,7,”” – PHONE 2: EGMR=1,10,””

Kaga idan kahada da AT+ daka tarar awajen to abin xaixama kamar haka kenan: – PHONE 1: AT+EGMR=1,7,””- PHONE 2: AT +EGMR=1,10,””

To a bin lurar wadannan alamomin “” anan ne zakasa IMEI din dana ne zakasa IMEI din dana bada atsakiyarsu zakasa IMEI din, misali: AT +EGMR=1,7,”35216535635233605″ Kaga awannan misalin ai nasaka IMEI atsakiyar “” din. Idan kagama sawa daga nan zakaga

==>SEND AT COMMAND sai kadanna kawai akansa, idan har kasa IMEI na wayar din dai – dai to xakaga yasa maka

== >SENT. Sai kafito kawai, kasa wayar a Airplane bayan tashiga Airplane sai kasake kunnata, shikenan ka gama tweaking Sannan idan wayar kana fama da matsalar Invalid Imei zata dawo dai dai
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this