Insane
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: LABARAI

labarai:- Hotunan jirgi mai saukar Ungulu da jami'an tsaro yayin da suke zarya a filin Sallar Idi na Abuja

labarai:- Hotunan jirgi mai saukar Ungulu da jami'an tsaro yayin da suke zarya a filin Sallar Idi na Abuja
- Yau Talata Musulmai suka gudanar da bikin babbar Sallah a Najeriya kamar sauran kasashe - Kafin wannan shagali dai hukumomin tsaro sun dauki matakai da dama don bayar da kariya ga rayuka da dukiyoyin al'uamma domin tabbatar da yin bukukuwan cin zaman lafiya A yayin da musulmai suka nufi masallaci a babbam birnin tarayya Abuja domin gudanar da Sallar Idin Babbar sallah, an saka jami'an tsaro domin caje jikin mutane don tabbatar da tsaro yayin gudanar da ibadar. Hotunan jirgi mai saukar Ungulu da jami'an tsaro yayin da suke zarya a filin Sallar Idi na Abuja Hotunan jirgi mai saukar Ungulu da jami'an tsaro yayin da suke zarya a filin Sallar Idi na Abuja Kafin gudanar da Sallar an hangi jirgi mai sukar angulu yana ta shawagi a sararim samaniya duk da kuwa da cewa an wadata yankin masallacin da jami’an tsaro a kan titin zuwa filin sauka da tashin jirage na Abuja inda aka gudanar da sallar idin. Hotunan jirgi mai saukar Ungulu da jami'an tsaro yayin da suke zarya a filin Sallar Idi na Abuja Hotunan jirgi mai saukar Ungulu da jami'an tsaro yayin da suke zarya a filin Sallar Idi na Abuja Hotunan jirgi mai saukar Ungulu da jami'an tsaro yayin da suke zarya a filin Sallar Idi na Abuja
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this