80s toys - Atari. I still have
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: LABARAI

labarai:- An kashe mai kera wa 'yan tadda bam

labarai:- An kashe mai kera wa 'yan tadda bam
Rahottani daga jami'an gwamnatin Amurka ya nuna cewa anyi nasarar kashe gagararren mai kerawa 'yan kungiyar ta'addanci na al-Qaeda bama-bamai a yankin Larabawa, Ibrahim al-Asiri kamar yadda BBC ta wallafa. Kafafen yada labaran Amurka sun ruwaito cewa wani jami'in da ya bukaci a boye sunansa yana cewa anyi amfani da jirgi mara matuki wato 'drone' wajen kashe dan a yammacin kasar Yemen. An kuma bayyana cewa asalinsa dan kasar Saudiyya ne wanda ya yi An kashe mai kerawa 'yan tadda Bam Ana kyautata zaton cewa Asari ne ya kera bam din da wani dan Najeriya, Umar Farouk Abdulmutallab ya sanya cikin wandonsa a shekarar 2009 inda ya yi nufin tayar da bam din cikin jirgin sama amma aka kama shi

Bayanan sirri da Amurka ta tattaro sun nuna cewa ya hada wasu bama-bamai da za a rika sanya wa a kwamfyuta ne hakan yasa Amurka ta hana shiga jirage da na'ura mai kwakwalwa. Sakon da aka samu daga Al-Asiri wata sakon murya ce a shekarar 2016 inda ya yi barazanar kaiwa saudiyya da Amurka hari bayan Saudiyya ta ahala 'yan al-Qaeda 47 da ake zargi da ayyukan ta'addanci. A makon jiya, majalisar dinkin duniya ta fitar da wani rahoto da ke cewa watakila an kashe Asiri tare da cewa kisan mai hada bama-baman zai karya lagwan ayyukar kungiiar al-Qaeda sosai a yankin Larabawa.
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this