Lamborghini Huracán LP 610-4 t
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: LABARAI

labarai:- Zaben maye gurbin Sanatan Bauchi: Dalilin da yasa mutanen Dogara basu zabi dan takarar Buhari ba

labarai:- Zaben maye gurbin Sanatan Bauchi: Dalilin da yasa mutanen Dogara basu zabi dan takarar Buhari ba
Jama’ar karamar hukumar Bogoro a jihar Bauchi sun bayyana dalilinsu na zaben jam’iyyar PDP a zaben maye gurbin sanatan Bauchi ta kudu da aka yi sati biyu da suka wuce. Duk da kasancewar APC ce ta samu nasara a zaben, jam’iyyar ba ta iya samun nasara a karamar hukumar Bogoro da shugaban majalisar wakilai Yakubu Dogara ya fito ba. Jam’iyyar PDP ta samu kuri’un da suka ninka na APC a karamar hukumar. Shugaban jam’iyyar PDP na karamar hukumar Bogoro, Honarabul Daniel Musa, ya shaidawa jaridar Vanguard cewar Dogara bai yiwa dan takarar APC yakin neman zabe ba a mazabar sa, wata manuniya kan cewar bai damu ko ya samu nasara ko ya akasin haka ba. Yakubu Dogara “Shugaban majalisar wakilai bai fito fili ya yiwa jam’iyyar APC ko dan takarar ta yakin neman zabe ba, amma wasu sun ce ya nemi a zabi jam’iyyar APC amma bana jin hakan gaskiya ne ,” a cewar Musa
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this