Old school Easter eggs.
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: LABARAI

labarai:- Ana gudanar da bukukuwan sallar layya a sassan duniya

labarai:- Ana gudanar da bukukuwan sallar layya a sassan duniya
Musulmi a sassa daban daban na duniya na gudanar da bukukuwan babbar sallah ko kuma sallar layya, bayan da mahajjata suka sauka daga hawan Arafat. Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari na gudanar da bukukuwan sallar ne a garinsu na Daura da ke arewacin kasar, inda rahotanni ke cewa shugaban ya taka da kafa har tsawon mitoci 800 domin dawowa gida bayan kammala sallar ta idi. A jihar Kano kuwa, rahotonni sun ce gwamnan jihar Abdullahi Umar Ganduje, ya yi amfani da wannan rana domin ‘yantar da wasu fursunoni da yawansu ya kai 170 daga gidan yarin Goron Dutse, tare da bai wa kowanne daga cikinsu Naira dubu biyar a matsayin kudin mota domin komawa kasashensu. To sai dai a makociyar Najeriya wato Jamhuriyar Nijar, sai a gobe laraba ne za a gudanar da bukukuwan babbar sallar ta bana.
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this