80s toys - Atari. I still have
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: LABARAI

labarai:- Alhazzai sun fara tururuwa zuwa filin Mina

labarai:- Alhazzai sun fara tururuwa zuwa filin Mina
Bayan sauka daga Arafat, a yau talata sama da mahajjata da milyan biyu sun fara aikin jifar shedan, mataki na gaba a jerin ayyukan hajji da ke gudana yanzu haka a kasar Saudiyya. Yanzu haka dai majjatan na cigaba da kwarara zuwa filin Mina da ke yammacin birnin Makka a cikin yanayi na zafin rana a wannan shekara, inda zafin ya kai maki 44 ma’aunin celcius. An dai dauki tsauraran matakai musamman na tsaro, musamman a lokacin da ake kwarara zuwa filin na Mina, inda shekara ta 2015 aka samu tirmitsitsin da ya yi sanadiyyar mutuwar mahajjata 2,300.
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this