K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: LABARAI

labarai:- Yadda aka gudanar da sallar idi a Nijeriya(Hotuna)

labarai:- Yadda aka gudanar da sallar idi a Nijeriya(Hotuna)
Nijeriya tare da sauran kasashen duniya da musulami dake fadin duniya suna murnar zagayowar bikin babban sallah. Ga yadda aka gudanar da sallar idi a wasu jihohi dake Nijeriya. Shugaban kasa Muhammadu Buhari ya gudanar da sallar idi a nan mahaifar shi dake Daura nan jihar Katsina. Shugaban ya samu tarba bayan kammala sallar yayin da yake tattaki daga filin idi har zuwa layin gidansa. Daruruwan masoya mazaunin garin daura suka yi masa gaisuwa. Shugaba ya halarci sallar idi ne tare da Sarkin Daura Alhaji Umar Faruk da sabon dan majalisar dattawa mai wakiltar yankin Daura Ahmed Babba-kaita. Jihar Kano Sarkin Kano mai martaba Muhammad Sanusi na biyu ya jagoranci sallar idi da aka gudanar a nan filin idi dake kofar Mata. Gwamna Abdullahi Umar Ganduje tare da ma'aikatan gwamnatin jihar sun halarci sallar tare da yan majalisar masauratar kano. Gwamna ya sha tarba daga masoyan shi a wurin sallar idin. Jihar Kebbi Babban Limamin Masarautar Gwandu Malam Ahmed Ibrahim Bashar ya Jagoranci sallah tare da Sarkin Gwandu Alh. Muhammed Iliyasu Bashar tare da Gwamnan Jihar Kebbi Sen Atiku Bagudu da Ministan Shari'a na Kasa Barr. Abubakar Malami SAN. da Manyan Jami'an Gwamnati da duban Daruruwan Musulmai.
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this

 
80s toys - Atari. I still have