K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: LABARAI

labarai:- Hotuna daga hawan arafa

labarai:- Hotuna daga hawan arafa
Sama da mahajjata miliyan biyu suka garzaya filin arafa daga Mina domin hawan dutsen Arafa duk a cikin ayyukan ibada da mahajjata ke gudanarwa. Bana dai ranar hawan arafa ta fada ranar litinin 20 ga watan Agusta. Masallacin da ake budewa sau daya ko wani shekara A nan filin arafa mahajjata zasu gudanar da sallar azahar da la'asar a nan masallacin Nimra wanda ake budewa sau daya a shekara. A nan masallacin Manzon Allah (SAW) ya gabatar da hudubar sa ta karshe. Ko wace ranar 9 ga watan Zul hijja nan masallcin ake gudanar da hudubar ake gudanar da hudubar aikin hajji. Sai dai yana da matukar wahala mahajjata su je masallacin saboda wahakar cinkoso.
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this

 
Disneyland 1972 Love the old s