Disneyland 1972 Love the old s
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: LABARAI

labarai:- Yadda ake sauya rigar Ka'aba

labarai:- Yadda ake sauya rigar Ka'aba
A ko wace ranar 9 ga watan zul hijja na ko wani shekara ake gudanar da bikin sauya rigar dakin Ka'aba dake makka. A duk shekara ake sabonta rigar daidai ranar hawan arafa. Bikin wanda aka fi sani da Kiswah a larabci ta fada a dai-dai ranar litinin 20 ga watan Agusta. Launin rigar baki ne kuma tana dauke da ratsin gwal mai nauyin kilogram 120 da kuma zaren azurfa. Bikin sauya rigar na wannan shekarar ya biyo bayan guguwar iska da aka yi a Makka wanda ya yaye barin rigar Ka'aba. Kamar yadda aka wallafa a shafukan sada zumunta anyi iska da ruwan sama a Makkah da Arafat da Mina da kuma Muzdalifah.
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this