Duck hunt
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: LABARAI

labarai:- Anyi ruwa da iska mai tsanani a Saudiya

labarai:- Anyi ruwa da iska mai tsanani a Saudiya
An samu guguwa da iska mai tsanani da ruwan sama a Makkah yayin da mahajjata suka tare filin Mina dake wajen garin Makkah gabanin garzawa wajen filin arafa. Lamarin dai ya faru daren ranar lahadi 19 ga watan Agusta inda ta ta lalata wasu runfunan alhazzai a Mina. Bayan haka iskar ta daga rigar dakin ka'abba. Kamar yadda aka wallafa a shafukan sada zumunta anyi iska da ruwan sama a Makkah da Arafat da Mina da kuma Muzdalifah. Yau Litinin 9 ga watan Dhul hijja mahajjata zasu gudanar da kololuwar aikin ibada wajen rayuwar arfa. Wasu na hasashe cewa iskar da ruwan saman da aka yi zata rage zafi tare da baiwa mahajjatan damar yin ibadar cikin sanyi. Bana dai akalla musulmai miliyan biyu suka tafi aikin hajj, yan Nijeriya dubu hamsin da biyar suka tafi gudanar da aikin ibadar bana.
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this