Polaroid
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: LABARAI

[labarai] Abun mamaki sai Anfara zabga ruwan sama a garin Keffi

[labarai] Abun mamaki sai Anfara zabga ruwan sama a garin Keffi
Labari labari da dumi duminsa .
Allahu Akbar da alamu dai wannan shekara ta zo da Albarka, domin kuwa gashi tun ba aje ko'ina ba har anfara zuga RUWAN SAMA a gari , A ranar litinin ne da dadaddare Abin yafara aukuwa Dai dai an Idar Da sallar isha'i wani ikon Allah kawai sai ga hadari ya hadu, . Kafin kace kwabo an fara zabga iska mai karfin gaske , sai da aka Dau lokaci ana zabga iska mai hade da tsawa Daga baya sai ga RUWAN SAMA nan sha kuma ruwan mai karfi ne . Mun godewa Allah da wannan ni'ima da yayi mana kasancewar wannan ruwa itace ruwan farko da akayi A wannan shEkarar a garin keffi,nasarawa sTate

Toh Alhamdulillah Allah da ikonshi yau ma ga shi an sake yin ruwa agarin keffi, nasarawa state kuma ruwan yakai awa biyu, sannan ruwan yana da dan karfi , .

Allah yasa dai mun shigo daminan kenan Allah yasa wannan damina da muka shiga ta zamo alkhairi a garemu Ameeeen Ameeeen .
Share Button Back to posts
Comments:
Shuraih99 on Sun-25-February-02-2018

Ameen malama Amira

Amira on Sat-24-February-02-2018

Allah sa muwuce lfy


Loading...
                 Loading...                  

Rate this