Teya Salat
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: KANNYWOOD

[kannywood] Fitacciyar Jaruma Zainab Indomie Ta Dawo Shirin Fim

[kannywood] Fitacciyar Jaruma Zainab Indomie Ta Dawo Shirin Fim
Fitacciyar jaruma wanda tauraoronta ya haska shekarun baya tana ma masoyan ta da masu bibiyan fina-finai hausa albishiri na cewa ta dawo bakin aiki. jarumar wanda ta kwashi wasu tsowon shekaru ba'ajin duriarta a masana'antar shirya fina-finai ta sanar da haka ranar talata 20 ga wata a shafin ta na kafar sada zumunta ta instagram. "Ina yiwa dukkannin masoyana albishir da cewa na dawo bakin aiki!! ALLAH ya bamu sa'a baki daya" rubuta a shafin ta. Da wannan sabon sanarwa da tayi, wannan zai wanzar da jita-jita da ake ta yadawa kwanan baya na cewa ta rasu.
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this