pacman, rainbows, and roller s
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: KANNYWOOD

[kannywood] Abinda Ya Kamata Ku Sani Game Da Soyayyar Nafisa Abdullahi Da Adam Zango A Baya

Kannywood
Jarumar Wasan Hausa Film Nafisa Abdullahi Ta Bayyana Dalilanta Na Kin Fitowa A Wani Sabon Film Mai Suna RARIYA Wanda Jaruma Rahama Sadau Ta Shirya. Jarumar Ta Bayyana Hakan Ne Cikin Wata Fira Da Sukayi Da Shafin "Kannywood Scene" Inda Jarumar Tace Taki Karbar Aikin Film Dinne Saboda Aikin Wani Sabon Film Da Takeyi Mai Suna Labarina Wanda Aminu Saira Ya Shirya. Sannan Dangane Da Tsakanin Ta Da Adam A. Zango Jarumar Tace Bazata Iya Fadin Duk Abubuwan Tsakanin Ta Da Jarumi Adam A. Zango Ba Saboda Ba Komai Ne Zata Rinka Fitowa Kafafen Yada Labarai Tana Fadiba, Domin Kuwa Komai Na Rayuwa Yana Bukatan Sirri Ballantana Tsakanin Ta Da Adam A. Zango. Sannan Ta Kara Da Cewa Itafa Yanzu Ta Kama Gabanta, Kamar Yadda Shima Adam A. Zango Ya Kama Gabanshi Kan Batun Soyayyar Su Ta Baya.
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this