[addinin musulunci] duk wanda yayiwa dan uwansa Addu'an al khairi abayansa
MANZON ALLAH SAW YACE: DUK WANDA YAYI WA DAN UWANSA ADDUA TA ALKHAIRI, A BAYAN IDONSA , MALAIKU ZASU CE KAIMA ALLAH YA BIYA MAKA TAKA BUKATAR. MUSLUM YA RUWAITO. SHIN MUNA YIWA YAN UWANMU ADDUA TA ALKHAIRI A BAYAN IDONSU?
Created at
Back to posts
This post has no comments - be the first one!