XtGem Forum catalog
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: GYARAN-JIKI

[gyaran jiki] yadda zaki gyara jikinki uwar gida

Ki samu dabino ki tafasashi sai ki cire yayan sai kuma ki samu tumatir ki hada da wannan tafasasshen dabinon kimarkada su sai kisa xuma da peak ki sha Sami madara nido ko taruwa banana da kankana da bawon cocunba ki nika ki shafe ajiki saiki samu itacen darot ki rufe jikinki da bargo saiki sa hayakin darot yayi kamar minti 30 yana kyara jiki sosai San nan idan kinyi wanka kisamu madarar turare ki shafe a jikin ki kikuma samun turaren wuta mai kamshi kisa bargoki kisufu zai kama jikinki zaki dade kina qamshi idan kina yawan yi zai zauna a jikinki
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this