Teya Salat
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: FREEBROWSING

[freebrowing]Yadda Zaka Sayi 500mb Akan N100 A Layin Mtn

[freebrowing]Yadda Zaka Sayi 500mb Akan N100 A Layin Mtn
Tsari Ne Da Mutum Zai Kwashi Garabasar MB Har 500 A Naira Dari. Expire 7 Day Wannan MB Yana Aiki Ne A Kowace Iriyar Waya Da Computer Matukar Suna Browsing Sai Dai Matsala Daya Ba Kowane Sim Ne Na Mtn ba Yake Sabi Da Iya Zaba
Yaddaa Ake Shiga Tsarin???

Da FarKo Kawai Ka Tabbatar Akwai #100 Cikin WayarKa. Saika Danna *446*11*4*7*5# Da Zarar Kadanna Zasu Tura Maka Confirmation SMS. Cewa Yayi Ko Baiyi Ba Domin Duba MB Dasu BaKa Sai Ka Danna *559# Ko *559*2#
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this