Lamborghini Huracán LP 610-4 t
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: MUSHADARIYA

[musha dariya] Koyon jirgin Sama saukake

[musha dariya] Koyon jirgin Sama saukake
Wani mutun ne me suna Hambali yana neman sana’a sai ya samu aiki a filin koyon jirgi, aikin sa shi ne share-sharen ciki da wajen jirgi. kwatsam, ranar nan yana cikin shara sai ya tsinci wani dan littafi. A rubuce a jikin littafin an rubuta koyon jirgi a saukake Yayi murna kwarai, sai ya wuce gun da dereba ke zama ya ga wasu madannai birjid a guri daya sai ya buda littafin shafin farko sai ya ga ansa idan kana son kunna jirgi danna fari sai ya danna jirgin ta tashi. Ya bude shafi na biyu sai ya ga an ce idan kana son kofofin jirgi su rufe danna kore sai ya danna kofofin suka rufe haka yayi tayi har dai lokacin da ya tsinci kan shi a sararin samaniya yana ta keta hazo, a lokacin da ya bude shafin karshe sai ya ga an rubuta saukar jirgi sai a littafi na biyu. Toh idan kai/ke ne ya za ka/ki yi?
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this