80s toys - Atari. I still have
K N T | Keffians News Teller
Babban shafin keffin Magaji dan yamusa wanda yake watsa labarai ta ko ina asassan duniya baki daya

sanarwa


Muna sanar daku cewa Mun kulle wannan shafi, sam ba za mu sake yin Posting a cikinsa ba, sakamakon bude sabon shafin da mukayi mai zaman kansa, sai ku ziyarci shafin akan wannan adireshin www.keffiansloaded.cf dukkan wasu Posts namu yanzu acan zamu runga yi

Notice

we are proudly to inform you that we have upgrade our wepsite , In short this site is bind, abort and close join us in our new wepsite www.keffiansloaded.cf to get our Updates
Tags: LABARAI

Za A Hukunta Masu Sayar Da Jakunkunan Makaranta Na UNICEF

Za A Hukunta Masu Sayar Da Jakunkunan Makaranta Na UNICEF
Gwamnatin Jihar Nasarawa ta yi barazanar hukunta duk wanda aka kama yana sayar da jakunkunan makaranta da ke dauke da rubutun Asusun gidauniyar tallafawa yara ta duniya (UNICEF). Babban sakatare na ofishin shugaban ma’aikatan Jihar Mista Dauda Sabo, ya sanar da hakan a sanarwar da ya fitar a garin Lafia a jiya Alhamis. Sabo, ya bayyana cewar jakankunan makarantar, ya kamata ne a rabawa yara ‘yan makaranta amma ba sayar da su ba. Ya danganta masu sayar da jakunkunan a matsayin masu laifi, kuma duk wanda gwamantin Jihar ta kama za ta hukunta shi. Sakataren ya yi kira ga iyaye da su kawo rahoton duk wanda suka gani yana sayar da jakunkunan. A karshe, Sabo ya umurci jami’an tsaro da su cafko masu sayar da jakunkunan don a hukunta su. Hausa Kano News 9JA News BBC Hausa Video Leadership
Share Button Back to posts
This post has no comments - be the first one!

Loading...
                 Loading...                  

Rate this